Mutane sun taru a inda Bom ya fashe a tashar motar haya ta Nyanya, kilomita 16 daga tsakiyar birnin Abuja, Najeriya, Afrilu 14, 2014.
WASHINGTON, DC —
Wakilinmu Saleh Shehu Ashaka, ya bayyana jin karar tashin bam din nan tun daga hotel din Transcorp Hilton dake cikin tsakiyar gari a Abuja.
Yace raghotannin farko na fadin cewa bam din ya tashi a daura da tashar motar Nyanya, wasu na cewa a kusa da Babban Masallacin Jumma'a na Nyanya.
A saurari cikakken bayanin da Saleh Shehu Ashaka yayi a tattaunawarsu da Ibrahim Alfa Ahmed.
Your browser doesn’t support HTML5
Tashin Bam A Nyanya - Bayanin Da Saleh Ashaka Yayi Ma Ibrahim Alfa Ahmed - 6'32"