Tasirin Sabuwar Tashar Lantarki Daga Hasken Rana A Nijar

Your browser doesn’t support HTML5

Mun tattauna da Moustapha Kadi Oumani wani mai fafutukar ganin an wadata jama’a da lantarki a Nijar, a game da tasirin sabuwar tashar lantarki daga hasken rana.