TASKAR VOA: A Cikin Shirin Mu Na Wannan Makon, Zaku Ga Sakon Iyayen Sauran Daliban Makarantar Chibok

Your browser doesn’t support HTML5

A cikin shirin Taskar VOA na wannan makon, zaku ga sakon iyayen sauran daliban makarantar Chibok da har yanzu ke hannun ‘yan Boko Haram, ga gwamnatin Najeriya.