TASKAR VOA: A Cikin Shirin Taskar VOA Na Wannan Makon, Za Ku Ga Hirar Abdoulaziz Adili Toro Da Grace Alheri Abdu Akan Zaben Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

Ga tattaunawar Abdoul’Aziz Adili Toro da ya yi da Grace Alheri Abdu da ta je Najeriya musamman domin hidimar zaben shugaban kasar 2019 da na ‘yan majalissar tarayya da aka yi a watan da ya gabata