TASKAR VOA: Alfanun Kafofin Sada Zumunci Wajen Habbaka Kasuwanci

Your browser doesn’t support HTML5

AlQassim Idris ya kasance mai hada takalma da kansa sannan ya kan tallatasu a kafar sada zumunci inda ya ke jawo kwastomomi.