TASKAR VOA: Ayyukan Kananan Ma'aikata A Afirka Na Fuskantar Barazana Sakamakon Injina

Your browser doesn’t support HTML5

Yayin da ake ta bullowa da injina masu sarrafa kansu, 'yan Afirka da dama na fuskantar barazanar rasa ayyukansu ga wadannan injina. Ya kuke kallon wannan lamarin?