TASKAR VOA: Aikin Ceto Yaran Da Aka Camfa A Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

Shirinmu na wannan makon akwai labarin masu ceto yara da aka camfa, wani matashi mai hada siddin mota da kuma na wata mace mai daukar hoto a Nijar.