TASKAR VOA: Gwamnatin Amurka Ta Karrama Anna Henga Da Lambar Yabo Ta Musamman

Your browser doesn’t support HTML5

Mata 10 daga sassan duniya daban daban aka karrama da lambar yabo ta ranar mata ta duniya a birnin Washington DC, Anna Henga, 'yar kasar Tanzaniya na daya daga cikin matan da aka karrama.