TASKAR VOA: Majalisar Dinkin Duniya Ta Na Neman Agajin Kimanin Dala Miliyan 7 A Duniya Domin Tunkarar COVID-19

Your browser doesn’t support HTML5

A  shirin Taskar VOA na wannan makon, za ku ji kiran majalisar dinkin duniya inda take neman agajin kimanin dala miliyan bakwai a duniya domin tunkarar mayuyacin yanayi da za a iya shiga saboda annobar coronavirus.