TASKAR VOA: Wata Manomiya A Nijar Ta Jawo Wa Mutane 5000 Dogaro Da Kai

Your browser doesn’t support HTML5

Aichatou Salifou hamshakiyar manomiya ce da ta ke da ma'aikata 5000 ciki har da mata 1000.