TASKAR VOA: Yadda Hukumomi A Najeriya Suka Daura Damarar Yaki Da Magudin Zabe

Your browser doesn’t support HTML5

Hukumomi a Najeriya sun daura damarar yaki da magudin zabe, a wani muhimmin lamari ga dimukradiyya a Afirka. Bayan babban zaben 2023, Najeriya ta fara daukan matakan hukunta wadanda aka samu da laifin magudin zabe domin dawo da martabar tsarin zabe a kasar.