TASKAR VOA: Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa A Afirka Ya Fuskanci Koma Baya Sosai - Kungiyar Transparency International Akan

Your browser doesn’t support HTML5

A farkon wannan shekarar, kungiyar dake fafutukar yaki da cin hanci ta kasa da kasa, Transparency International, cikin rahotonta na 2023, ta ce yaki da matsalar cin hanci da rashawa a Afirka ya fuskanci koma-baya sosai, inda a wasu kasashen, babu wani abu da aka cimma a game da haka.