TASKARVOA: Ana Zargin Wasu 'Yan Civilian JTF Da Kashe Wani Malamin Makaranta A Maiduguri

Your browser doesn’t support HTML5

Rundunar ‘yan sandan jihar Borno ta gurfanar da wasu bata gari da ta kama, wadanda suka aikata laifuka daban-daban. Kazalika, rundunar ta kama wasu ‘yan sa kai na civilian JTF da ake zargi da kashe wani malamin makaranta a Maiduguri. Ga Hussaina Muhammed dauke da rahoton da sauran rahotanni