Tsadar Filawar Alkama A Ghana Ta Sa Masu Sana'ar Biredi Amfani Da Rogo

Your browser doesn’t support HTML5

Tsadar filawar alkama wacce ta haifar da tashin farashin biredi a Ghana, ta sa wasu masu sana’ar biredin komawa amfani da rogo da ake nomawa a kasar.