Tsadar Kaji A Ghana Ya Hana Mutane More Shagulgulan Sallah
Your browser doesn’t support HTML5
To Ghana ma, a lokacin da suka yi shirye-shiryen shagulgulan karamar sallah, mutane sun koka kan tsadar kaji, abin da wasu suka ce zai hana su morewa bikin kamar yadda suka saba a kowace shekara.