VOA60 AFIRKA: Tsohon Dan Gwagwarmayar Yaki Da Wariyar Launin Fata a Afirka Ta Kudu Ahmed Kathrada Ya Rasu

Your browser doesn’t support HTML5

Tsohon dan gwagwarmayar yaki da wariyar launin fata a Afirka ta kudu Ahmed Kathrada rasu yana dan shekaru 87 a Duniya