Tsohon gwamnan jihar Bauchi, ya zama sabon shugaban jam'iyar PDP na kasa

Tsohon gwamnan jihar Bauchi Ahmed Muazu ya zama sabon shugaban jam'iyar PDP,
Tsohon gwamnan jihar Bauchi Ahmed Adamu Muazu ya zama sabon shugaban jam'iyar PDP. A wajen taron shugabanin zartarwa na jam'iyar karkashin jagorancin shugaba Goodluck Jonathan aka zabe shi Litinin din nan.

Saurari karin bayani

Your browser doesn’t support HTML5

An zabi sabon shugaban jamiyar PDP 345