Tu’amalli Da Miyagun Kwayoyi Ya Bar Baya Da Kura Inda Aka Sami Tartwatsewar Iyalai Da Ma Burikan Mutane a Mozambique
Your browser doesn’t support HTML5
Wata cibiyar kula da wadanda suka yi fama da tu’amalli da miyagun kwayoyi a birnin Maputo tana taimaka wa wadanda suka daina shaye-shaye su ɗauki matakan farko na murmurewa daga matsalar.