Turai a Kano Najeriya, wata baiwar Allah wadda ta habaka sana’arta, tana gagayya da kasashen da suka cigaba. Ita dai Malam. Zubaida ta fito da wata hanya ce wadda take amfani da Atamfa ko wasu yaduduka don sarrafasu ta wata hanya ba wai daurawa ba kawai, ita dai takan sarrafa wadannan atamfar ne tayi takalmi da jakkar hanu ta mata, dama jakar makarantar yara ‘yan kamaranta.
A cewar nata wannan wata hanya ce da mutane zasu bar amfani da kayan wasu kasashen waje suyi amfani da na gida Najeriya kuma wannan yafi inganci. Da kuma hanyace ta ciyarda al’adun Afrika gaba.
Wannan sana’ar tana samar da kudi masu yawa kuma mutane na siyan wannan jakunkuna da dakalman. Kuma babban burinta shine tazama wata saninya a duniyar kayan kawa.
Your browser doesn’t support HTML5
Jakar Atamfa