VAO60 DUNIYA: Hukumar FBI da Ma'aikatar Shari'a Kasar Amurka Na Gudanar Da Bincike Game Da Mutuwar Wasu Bakaken Fata Biyu A California

Your browser doesn’t support HTML5

A nan Amurka hukumar FBI da Ma'aikatar Shari'a na gudanar da bincike game da mutuwar wasu bakaken fata biyu a California. Tun farko dai an yi tsammanin sun kashe kansu ne, amma yanzu ana dubawa ko wariyar launin fata, ta taka rawa.