Dakarun Iraqi Sun Sake Kwato Filin Jirgin Saman Mosul

Dakarun kasar Iraqi na bikin murna akan shawo kan 'yan kungiyar ISIS yayin da suke rike da tutar 'yan ISIS a garin Mosul, ranar 23 ga watan Fabrairu, 2017 (K. Omar/VOA)

Wani namiji a kasuwar Mosul na dafa naman kabobs, a Iraqi ranar 23 ga watan Fabrairu, 2017
(K. Omar/VOA)
 

Mazauna Mosul na ci gaba da saye da sayarwa a kasuwar Hammam Alil, a Iraqi, ranar 23 ga watan Fabrairu, 2017 (K. Omar/VOA)

Dakarun kasar Iraqi sun iso a filin daga don yakar 'yan kungiyar ISIS da suka mamaye filin jirgin saman Mosul, Iraqi, ranar 23 ga watan Fabrairu, 2017. (K. Omar/VOA)

Dakarun kasar Iraqi sun isa filin daga don yakar 'yan kungiyar ISIS da suka mamaye filin jirgin saman Mosul, Iraqi, ranar 23 ga watan Fabrairu, 2017. (K. Omar/VOA)

Dakarun kasar Iraqi sun isa filin daga don yakar 'yan kungiyar ISIS da suka mamaye filin jirgin saman Mosul, Iraqi, ranar 23 ga watan Fabrairu, 2017.(K. Omar/VOA)

Wasu mata da yara a Mosul. Ranar 23 ga watan Fabrairu, 2017. (K. Omar/VOA)

Wasu fararen hula sun kwace kayukansu kuma sun bar garin Mosul yayinda dakarun Iraqi ke korar yan kungiyar ISIS daga filin jirgin sama, ranar 23 ga watan Fabrairu , 2017 (K. Omar/VOA)