Malaman Jami'ar Zinder Dake Damagaram Sun Kara Tsunduma Cikin Yajin Aiki

Your browser doesn’t support HTML5

Malaman jami'ar Zinder dake Damagaram sun sake shiga wani yajin aiki game da bukatunsu da gwamnati ba ta biya na albashinsu.