VOA60 AFIRKA: Kungiyar Unicef Mai Kulla Da Yara Kanana, Tace Bala’in Yunwa Ya Shafi Kasashen Nijeriya Somaliya, Sudan Ta Kudu

Your browser doesn’t support HTML5

Kungiyar Unicef mai kulla da yara kanana, tace bala’in yunwa ya shafi kasashen Nijeriya, Somaliya, Sudan Ta Kudu da kuma kasar Yamen, wanda ya jefa yara kanana fiye da milyan 1 da dubu dari 4 a cikin ukubar yunwa.