Gwamnatin Nijar Na Bukatar Dala Milliyan 271 Don Gudanar Da Ayyukan Jin Kai

Your browser doesn’t support HTML5

Gwamnatin Nijar ta bayyana cewa, tana bukatar kudadan da suka kai dala Milliyan 271, domin gudanar da ayyukan jin kai a yankunan da suka fuskanci matsaloli daban-daban kamar ambaliyar ruwa da karancin abinci da matsalar Tamowa da ta annoba da kuma matsalar da ta shafi 'yan gudun hijira.