VOA60 DUNIYA: Masu Kishin Kasa A Ukrain Sun Nemi A Yi Sauyin Gwamnati

Your browser doesn’t support HTML5

UKRAINE: Masu kishin kasa sun yi maci a birnin Kiev suna neman a sauya gwamnatin da ta karbi mulki shekaru biyu da suka gabata bayan wasu zanga zanga da aka yi.