VOA60 AFIRKA: Mutane Dubu 100 Sun Gudu Daga Gidajensu A Dalilin Rikicin Kwango-Kinshasa

Your browser doesn’t support HTML5

Rikicin da ya barke a Jamhuriyar Dimokradiyar Congo ya tilastawa mutane dubu 100 ficewa daga gidajensu, ya haifar da bukatar neman agajin gaggawa.