VOA60 AFIRKA: A Ethiopia, An Fara Zaben Raba Gardama Kan Ko ‘Yan Kabilar Sidama Su Kafa Gwamatinsu Ko Akasin Hakan

Your browser doesn’t support HTML5

A Ethiopia, an fara zaben raba gardama a yankin kudancin kasar a jiya Laraba, kan ko ‘yan kabilar Sidama su kafa gwamatinsu ko akasin hakan, zaben da ka iya zaburar da wasu kabilu su bi sahu.