VOA60 AFIRKA: A Jamhuriyar Nijar, Akalla Yara ‘Yan Makaranta 20 Suka Rasu A Ajujuwan Bukka Na Wata Makaranta

Your browser doesn’t support HTML5

A Jamhuriyar Nijar, akalla yara ‘yan makaranta 20 suka rasu a jiya Talata sanadiyar wata gobara a ajujuwa na bukka a wata makaranta da ke wata unguwar talakawa a babban birnin kasar, Yamai, in ji jami’an gwamnati.