VOA60 Afirka: A Najeriya A Karo Na Biyu Da Aka Kwashe Ana Arangama, Jami’an Tsaro Sun Bude Wuta Akan Muslim ‘Yan Shi’a

Your browser doesn’t support HTML5

A Nigeria a karo na biyu da aka kwashe ana arangama, jami’an tsaro sun bude wuta akan Musulmi ‘yan Shi’a, wadanda ke tattakin neman a saki shugabansu a Abuja.