VOA60 Afirka: A Kasar Sudan Masu Zanga Zanga Na Neman Shugaba Omar Al-Bashir Ya Yi Murabus

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Sudan ‘yan sanda suka harba borkonon tsofuwa akan masu zanga zanga da ke shirin yin tattaki zuwa fadar shugaban kasar, domin neman shugaba Omar Al-Bashir ya yi marabus.