VOA60 AFIRKA: A Kenya, Mahajar Kiwon Lafiya Ta TIBU Na Baiwa Mutane Damar Kiran Likita Zuwa Gidansu Cikin Sauki

Your browser doesn’t support HTML5

A Kenya, mahajar kiwon lafiya ta TIBU na baiwa mutane damar kiran likita zuwa gidansu cikin sauki. Wadanda suka kirkirota sun ce sha'awa ta karu da sauri a yayin annobar coronavirus.