VOA60 AFIRKA: A Kenya ‘yan sanda sun harbe wani matashi har lahira a barandar gidansu a yayin da suke aiwatar da dokar hana fitar dare

Your browser doesn’t support HTML5

A Kenya, wasu iyaye a Nairobi sun binne dansu mai shekaru 13 da haihuwa, wanda aka zargi jami’an ‘yan sanda da harbe shi har lahira a barandar gidansu a yayin da suke aiwatar da dokar hana fitar dare.