VOA60 AFIRKA: A Kongo dakarun soja suka fara kada kuri'unsu a zaben shugaba kasa gabanin ranar zaben 21 ga watan Maris

Your browser doesn’t support HTML5

A Kongo dakarun soja suka fara kada kuri'unsu a zaben shugaba kasa gabanin ranar zaben 21 ga watan Maris. Shugaba Denis Sassou Nguesso zai kara da yan takara 6 amma yana ganin cewa zai kara lashe zaben.