VOA60 Afirka: A Najeriya Atiku Abubakar Ya Yi Alkawarin Maido Da Zaman Lafiya" A Arewa Maso Gabashin Kasar

Your browser doesn’t support HTML5

Najeriya: Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar ya yi alkawarin maido da zaman lafiya" a Arewa maso gabashin kasar a yayin da yayi gangamin yakin neman zabe a Maiduguri.