VOA60 Afirka: A Najeriya, Dan Takarar Babbar Jam’iyyar Adawa Ta PDP, Atiku Abubakar Ya Fara Yakin Neman Zabe

Your browser doesn’t support HTML5

A Najeriya,dan takarar babbar jam’iyyar adawa ta PDP, Atiku Abubakar ya fara yakin neman zabe, a kokarin da yake yi na ka da shugaba Muhammadu Buhari da ke neman wa’adi na biyu.