VOA60 AFIRKA: A Najeriya gwamnatin jihar Lagas ta ba da sanarwar haramta amfani da babura a duk fadin birnin dalilin matsalar cunkoso

Your browser doesn’t support HTML5

A Najeriya gwamnatin jihar Lagas ta ba da sanarwar haramta amfani da babura a duk fadin birnin dalilin matsalar cunkoso da na hadura da jihar ke fuskanta, lamarin da ka iya shafar zirga-zirgar duban dubatar ‘yan Najeriya.