VOA60 AFIRKA: A Nijar mayakan Boko Haram fiye da 100 ne suka kammala wani shirin fitar da su daga cikin akidarsu

Your browser doesn’t support HTML5

A Kasar Nijar mayakan Boko Haram fiye da 100 ne suka kammala wani shirin fitar da su daga cikin wannan haramtacciyar akida, bayan kamala wani horo a kudu maso gabashin kasar, domin fadakar da su.