VOA60 Afirka:A Sudan, Jami’iyyun Siyasa Da Wasu Kungiyiyo 22 Suka Ce Za Su Yi Kira Ga Shugaba Omar Al-Bashir Da Ya Yi Marabus Daga Mukaminsa

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Sudan, a jiya talata jami’iyyun siyasa da wasu kungiyiyo 22 suka ce za su yi kira ga shugaba Omar Al-Bashir da ya yi marabus daga mukaminsa ya kuma mika iko ga wata “majalisa mai cin gashin kanta” da gwamnatin wucin gadi da za su shirya zabe karkashin turbar Dimokradiyya.