VOA60 AFIRKA: A Tanzania Samia Suluhu Hassan ta kafa tarihi bayanda aka rantsar da ita a matsayin shugabar kasar mace ta farko

Your browser doesn’t support HTML5

A Tanzania ne Samia Suluhu Hassan mai shekaru 61 da haihuwa ta kafa tarihi bayanda aka rantsarda ita a matsayin shugabar kasar mace ta farko a Dar Es Salam. Ta zama shugabar kasar ce bayan mutuwar John Maguful ranar laraba da ta gabata