VOA60 Afirka: A Yau Laraba Jami’an Tsaro Suka Rike ‘Yar Shugaban ‘Yan Adawan Sudan Sadiq Al-Mahdi

Your browser doesn’t support HTML5

Yau Laraba Jami’an tsaro suka rike ‘yar shugaban ‘yan adawan Sudan Sadiq al-Mahdi na wani ‘dan lokaci, duk kuwa da zanga-zangar nuna rashin amincewa da gwamnati da kasar ke fama da ita.