VOA60 Afirka: A Yau Ne Wa’adin Takunkumin Makaman Da Majalisar Dinkin Duniya Ta Sanya Akan Dakarun Jamhuriyar Africa Ta Tsakiya Zai Kare

Your browser doesn’t support HTML5

A Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya: yau Alhamis ne wa’adin Takunkumin makaman da MDD ta sanya akan dakarun jamhuriyar Africa ta tsakiya zai kare, kwanaki 3 bayan da wani gangami da Firayim Ministan kasar ya jagoranta ya bukaci a dage takunkumin da aka sanya tun shekarar 2013.