VOA60 AFIRKA: An Rantsar Da Firai Minista Abiy Ahmed A Wa'adi Na Biyu

Your browser doesn’t support HTML5

An rantsar da Firai Minista Abiy Ahmed a sabon wa’adin shekara biyar yayin da Habasha ke fuskantar yaki a yankin Tigray. Abiy ya samu nasara ne bayan da jam'iyyarsa ta lashe zaben 'yan majalisun da aka yi.