VOA60 AFIRKA: Binciken ra’ayin jama’a ta nuna wata jam’iyya mai kishin Islama a matsayin wacce ke samun karbuwa a majalisan dokokin Tunisiya

Your browser doesn’t support HTML5

Binciken ra’ayin jama’a ta nuna wata jam’iyya mai kishin Islama a matsayin wacce ke samun karbuwa a majalisan dokokin Tunisiya makonni biyu bayan zaben shugaban kasa da ya sauya yanayin siyasar kasar.