VOA60 Afirka: Faransa Ta Bai Wa Dakarun Jamhuriyar Tsakiyar Afirka Bindigogi 1,400

Your browser doesn’t support HTML5

CAR: Faransa ta bai wa dakarun Jamhuriyar Tsakiyar Afirka bindigogi 1,400, wadanda ke fafatawa da kungiyoyin tsageru, yayin da kasar ke fuskantar takunkumin sayen makamai