VOA60 AFIRKA: Kasar Africa Ta Kudu Ta Zama Kasa Ta Farko A Haniyar Fara Gwajin Maganin Rigakafin Da Cibiyar Oxford Jenner Institute Ta Yi

Your browser doesn’t support HTML5

A Afrika ta Kudu hukumomi suka bude asibitin coronavirus na cikin wata motar vokswaja da aka daina amfani da ita, yayin da ta zama kasa ta farko a haniyar da ta fara gwajin maganin rigakafin da cibiyar Oxford Jenner Institute tayi.