VOA60 AFIRKA: Mayakan kungiyar Al-Shabab a Somaliya sun dauki alhakin kai wasu hare-hare biyu kan sansanin sojin Amurka dake Baledogle

Your browser doesn’t support HTML5

Mayakan kungiyar Al-Shabab a Somaliya sun dauki alhakin kai wasu hare-hare biyu kan sansanin sojin Amurka dake Baledogle da kuma wani jerin gwanon motocin ‘yan Italiya a kusa da Mogadishu.