VOA60 Afirka: Al’umomin Da Rikicin Boko Haram Ya Raba Da Gidajensu, Sun Fito Zanga-zanga Kan Tituna A Maiduguri

Your browser doesn’t support HTML5

Najeriya: Al’umomin da rikicin Boko Haram y araba da gidajensu, sun fito zanga-zanga kan tituna a Maiduguri don nunawa jama'a irin halin da suke ciki da kuma fahimtar rashin aikin gwamnati