VOA60 AFIRKA: Shugaba John Magfuli na Tanzania ya kalubalanci sahihancin wasu magungunan rigakafin Covid19

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaba John Magfuli na Tanzania ya kalubalanci sahihancin wasu magungunan rigakafin Covid19, ya na mai cewa wasu alluran ba su da alheri ga kasarshi, kuma masu neman alluran a kasashen waje, su ke dawowa da cutar kasar.