VOA60 AFIRKA: Shugaban kasar Alpha Conde mai shekaru 82 da haihuwa zai nemi tazarce karo na uku

Your browser doesn’t support HTML5

A Guine kuwa: Jma’iyyar da ke mulki ta tabbatar da jita-jitar da ke yawo, cewar shugaban kasar Alpha Conde mai shekaru 82 da haihuwa zai nemi tazarce karo na uku, wanda hakan ya haifar zanga-zanga.