VOA60 Afirka: Shugaban Masar Abdel Fatal Al Sisi, Ya Tarbi Yarima Muhammad Bin Salman Mai Jiran Gado

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban Masar Abdel Fatal Al Sisi, ya tarbi Yarima Muhammad Bin Salman mai jiran gado a lokacin da ya isa binrin Alkahira a ranar Litinin. Wannan it ace ziyararsa ta farko, tun bayan kisan dan jarida Jamal Khashoggi da ta janyo suka daga sassan Duniya.